Nafisa ta taba musanta wasu hotuna da mutane ke zaton nata ne, inda ta bayyana hakan a matsayin abin dariya tare da nuna bambancin siffarta da na hotunan.
Hotunan Nafisa Abdullahi Da Suka Janyo Mata Dariya A Gurin Masoya Nafisa ta taba musanta wasu hotuna da mutane
Jarumar takan wallafa hotuna a shafukanta na Instagram da TikTok wadanda ke nuna bangarori daban-daban na rayuwarta: Nafisa ta taba musanta wasu hotuna da mutane